Abubakar Umar Suleiman

Abubakar Umar Suleiman
Rayuwa
Haihuwa 1962 (61/62 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a

Abubakar sulaiman umarAudio file "Ha-Abubakar Umar sulaiman.ogg" not found (An haife shi a watan Afrilun 2000) dalibi ne na Jami'ar Jihar Gombe yana karatun ilimin tsirrai a halin yanzu. A ranar 4 ga watan Maris din shekara ta 2020, an karramashi da sarautar Santurakin Wakilin Ilimin Kalshingi na masarautar Gona, karamar hukumar Akko ta jihar Gombe, Najeriya .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy